[ { "title": "A shekara ta biyu ta Feka ɗan Remaliya, sarkin Isra'ila", "body": "Ana iya bayyana hakan a sarari cewa wannan ne shekara ta biyu ta mulkinsa. AT: \"A shekara ta 2 ta mulkin Feka ɗan Remaliya, sarkin Isra'ila\" (Duba: figs_explicit da translate_numbers)" }, { "title": "Yotam ɗan Azariya, sarkin Yahuda ya fara mulki", "body": "\"Yotam ɗan Azariya, sarkin Yahuda ya zama sarki a Yahuda\"" }, { "title": "Yana da shekara ashirin da biyar ... goma sha shida", "body": "\"Yana da shekara 25 ... shekaru 16\" (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "Yerushah", "body": "Wannan sunan mace ne. (Duba: translate_names)" } ]