ha_2ki_tn_l3/15/25.txt

22 lines
637 B
Plaintext

[
{
"title": "Feka ... Remaliya",
"body": "Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "ya ƙulla masa maƙarkashiya",
"body": "\"An yi niyyar kashe Fekahiya a asirce\" "
},
{
"title": "mutane hamsin",
"body": "\"mutane 50\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Argob ... Ariye",
"body": "Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "a rubuce suke a littafin tarihin sarakunan\nIsra'ila.",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Kuna iya karanta game da su a littafin al'amuran sarakunan Isra'ila\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]