[ { "title": "Feka ... Remaliya", "body": "Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "ya ƙulla masa maƙarkashiya", "body": "\"An yi niyyar kashe Fekahiya a asirce\" " }, { "title": "mutane hamsin", "body": "\"mutane 50\" (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "Argob ... Ariye", "body": "Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "a rubuce suke a littafin tarihin sarakunan\nIsra'ila.", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Kuna iya karanta game da su a littafin al'amuran sarakunan Isra'ila\" (Duba: figs_activepassive)" } ]