ha_2ki_tn_l3/15/15.txt

10 lines
387 B
Plaintext

[
{
"title": "da maƙarƙashiya da ya shirya",
"body": "Zai iya bayyana a fili abin da wannan maƙarƙashiyar ta kasance. AT: \"yadda ya shirya kashe Sarki Zekariya\" ko \"da yadda ya kashe Sarki Zekariya\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Tifsa",
"body": "Wannan sunan birni ne. Wasu juyi suna da \"Taffua,\" wanda shi ne sunan wani birni.\n(Duba: translate_names)"
}
]