[ { "title": "da maƙarƙashiya da ya shirya", "body": "Zai iya bayyana a fili abin da wannan maƙarƙashiyar ta kasance. AT: \"yadda ya shirya kashe Sarki Zekariya\" ko \"da yadda ya kashe Sarki Zekariya\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Tifsa", "body": "Wannan sunan birni ne. Wasu juyi suna da \"Taffua,\" wanda shi ne sunan wani birni.\n(Duba: translate_names)" } ]