ha_2ki_tn_l3/15/04.txt

10 lines
484 B
Plaintext

[
{
"title": "kan tuddai ba a rusa su ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"ba wanda ya ɗauke masujadai\" ko kuma \"Azariya bai da kowa ya ɗauke masujadan wuraren nan ba\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Yotam, ɗan sarki, ya shugabanci gidan ",
"body": "Kalmar \"gida\" tana nufin mutanen da ke zaune a gidan sarki. Saboda Azariya kuturu ne,\ndole ne ya zauna a wani gida daban. Sai ɗansa Yotam shi ne shugaban gidan sarki."
}
]