[ { "title": "kan tuddai ba a rusa su ba", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"ba wanda ya ɗauke masujadai\" ko kuma \"Azariya bai da kowa ya ɗauke masujadan wuraren nan ba\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "Yotam, ɗan sarki, ya shugabanci gidan ", "body": "Kalmar \"gida\" tana nufin mutanen da ke zaune a gidan sarki. Saboda Azariya kuturu ne,\ndole ne ya zauna a wani gida daban. Sai ɗansa Yotam shi ne shugaban gidan sarki." } ]