ha_2ki_tn_l3/15/01.txt

18 lines
554 B
Plaintext

[
{
"title": "A shekara ta ashirin da bakwai ta sarautar Yerobowam",
"body": "Za a iya bayyana hakan a sarari cewa wannan ne shekara ta ashirin da bakwai ta mulkinsa. AT: \"A shekara ta 27 na mulkin Yerobowam\" (Duba: figs_explicit da translate_numbers)"
},
{
"title": "Azariya",
"body": "Wannan sananne ne ga sarki yau yau da sunan \"Uziya.\" "
},
{
"title": "Yekoliya",
"body": "Wannan sunan mahaifiyar Azariya. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ya yi abin da ke dai-dai",
"body": "\"Azariya yayi abin da ke dai-dai\""
}
]