[ { "title": "A shekara ta ashirin da bakwai ta sarautar Yerobowam", "body": "Za a iya bayyana hakan a sarari cewa wannan ne shekara ta ashirin da bakwai ta mulkinsa. AT: \"A shekara ta 27 na mulkin Yerobowam\" (Duba: figs_explicit da translate_numbers)" }, { "title": "Azariya", "body": "Wannan sananne ne ga sarki yau yau da sunan \"Uziya.\" " }, { "title": "Yekoliya", "body": "Wannan sunan mahaifiyar Azariya. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Ya yi abin da ke dai-dai", "body": "\"Azariya yayi abin da ke dai-dai\"" } ]