ha_2ki_tn_l3/14/26.txt

26 lines
926 B
Plaintext

[
{
"title": "cikin tsananin",
"body": "Wahala da ke da wuya ana maganarta kamar tana da dandano mai ɗaci. AT: \"yana da wuya\"(Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "babu maceci don Isra'ila",
"body": "\"babu wanda zai ceci Isra'ila\""
},
{
"title": "ba zai shafe",
"body": "Ana hallakar da Isra'ila sarai kamar yadda Yahweh ya keɓe su da mayafi. AT: \" halaka su gaba ɗaya\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "sunan Isra'ila",
"body": "Anan \"sunan Isra'ila\" yana wakiltar Isra'ila duka da mazaunanta. AT: \"jama'ar Isra'ila\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ƙarƙashin sammai ",
"body": "\"a duniya\""
},
{
"title": "Ya cece su ta hannun Yerobowam ɗan Yehoash.",
"body": "Anan \"hannun\" kalmar ne don iko. Hakanan, “Yehoash” yana wakiltar Yehoash da rundunarsa. AT: \"ya baiwa Sarki Yerobowam da\nrundunarsa su cecesu\" (Duba: figs_metonymy da figs_synecdoche)"
}
]