[ { "title": "cikin tsananin", "body": "Wahala da ke da wuya ana maganarta kamar tana da dandano mai ɗaci. AT: \"yana da wuya\"(Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "babu maceci don Isra'ila", "body": "\"babu wanda zai ceci Isra'ila\"" }, { "title": "ba zai shafe", "body": "Ana hallakar da Isra'ila sarai kamar yadda Yahweh ya keɓe su da mayafi. AT: \" halaka su gaba ɗaya\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "sunan Isra'ila", "body": "Anan \"sunan Isra'ila\" yana wakiltar Isra'ila duka da mazaunanta. AT: \"jama'ar Isra'ila\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "ƙarƙashin sammai ", "body": "\"a duniya\"" }, { "title": "Ya cece su ta hannun Yerobowam ɗan Yehoash.", "body": "Anan \"hannun\" kalmar ne don iko. Hakanan, “Yehoash” yana wakiltar Yehoash da rundunarsa. AT: \"ya baiwa Sarki Yerobowam da\nrundunarsa su cecesu\" (Duba: figs_metonymy da figs_synecdoche)" } ]