ha_2ki_tn_l3/14/23.txt

22 lines
703 B
Plaintext

[
{
"title": "A shekara ta goma sha biyar ta sarautar Amaziya",
"body": "A shekara ta 15 na Amaziya (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "shekara arba'in da ɗaya",
"body": "\"shekaru 41\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Bai kauce wa dukkan zunuban Yerobowam",
"body": "An daina yin zunubi ana maganar barin hanya. Wannan za a iya bayyana shi da kyau. AT: \"Bai daina aikata zunubai iri ɗaya irin na Yerobowam\nba\" ko kuma \"Ya ci gaba da aikata zunubai iri ɗaya kamar Yerobowam\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Lebo Hamat",
"body": "Ana kiran wannan birni Hamat. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Tekun Arabah",
"body": "\"Jar Tekun\" "
}
]