[ { "title": "A shekara ta goma sha biyar ta sarautar Amaziya", "body": "A shekara ta 15 na Amaziya (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "shekara arba'in da ɗaya", "body": "\"shekaru 41\" (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "Bai kauce wa dukkan zunuban Yerobowam", "body": "An daina yin zunubi ana maganar barin hanya. Wannan za a iya bayyana shi da kyau. AT: \"Bai daina aikata zunubai iri ɗaya irin na Yerobowam\nba\" ko kuma \"Ya ci gaba da aikata zunubai iri ɗaya kamar Yerobowam\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Lebo Hamat", "body": "Ana kiran wannan birni Hamat. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Tekun Arabah", "body": "\"Jar Tekun\" " } ]