ha_2ki_tn_l3/14/20.txt

26 lines
996 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Wannan shine abin da ya faru bayan mutuwan Amaziya."
},
{
"title": "Suka dawo da shi akan dawakai",
"body": "Suka kawo gawar Amaziya a kan dawakai."
},
{
"title": "Dukkan mutanen Yahuda suka ɗauki Azariya, wanda ke shekara goma sha shida, suka maida shi sarki a madadin mahaifinsa Amaziya",
"body": "Wannan janar ne. Wataƙila wasu mutane ba sa son shi ya zama sarki. AT: \"Mutanen Yahuda sun ɗauki Azariya wanda ke shekara 16, suka maida shi sarki a madadin mahaifinsa Amaziya\" (Duba: figs_hyperbole)"
},
{
"title": "Azariya ne wanda ya gina Elat ",
"body": "Azariya bai yi wannan kaɗai ba. AT: \"Azariya ne ya ba da umarnin a sake gina Elat\" ko \"Azariya ce ta lura da sake gina Elat\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "maida ita ta Yahuda",
"body": "\"mayar da shi zuwa ga Yahuda\""
},
{
"title": "ya kwanta da kakaninsa",
"body": "Wannan wata hanya ce ta waƙa ta ce ya mutu. (Duba: figs_euphemism)"
}
]