[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Wannan shine abin da ya faru bayan mutuwan Amaziya." }, { "title": "Suka dawo da shi akan dawakai", "body": "Suka kawo gawar Amaziya a kan dawakai." }, { "title": "Dukkan mutanen Yahuda suka ɗauki Azariya, wanda ke shekara goma sha shida, suka maida shi sarki a madadin mahaifinsa Amaziya", "body": "Wannan janar ne. Wataƙila wasu mutane ba sa son shi ya zama sarki. AT: \"Mutanen Yahuda sun ɗauki Azariya wanda ke shekara 16, suka maida shi sarki a madadin mahaifinsa Amaziya\" (Duba: figs_hyperbole)" }, { "title": "Azariya ne wanda ya gina Elat ", "body": "Azariya bai yi wannan kaɗai ba. AT: \"Azariya ne ya ba da umarnin a sake gina Elat\" ko \"Azariya ce ta lura da sake gina Elat\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "maida ita ta Yahuda", "body": "\"mayar da shi zuwa ga Yahuda\"" }, { "title": "ya kwanta da kakaninsa", "body": "Wannan wata hanya ce ta waƙa ta ce ya mutu. (Duba: figs_euphemism)" } ]