ha_2ki_tn_l3/13/08.txt

10 lines
484 B
Plaintext

[
{
"title": "ba an rubuta su littafin tarihin sarakunan Isra'ila ba?",
"body": "Ana amfani da wannan tambaya don tunatar da mai karatu cewa ayyukan Yehoahaz ya rubuta a cikin wani littafi. Duba yadda aka fassara wannan magana a cikin 2 Sarakuna 1:18. AT: \"An rubuta su a littafin al'amuran sarakunan Isra'ila.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "ya kwanta tare da kakaninsa",
"body": "Wannan ita ce hanyar nuna ladabi da ya ce ya mutu. (Duba: figs_euphemism)"
}
]