[ { "title": "ba an rubuta su littafin tarihin sarakunan Isra'ila ba?", "body": "Ana amfani da wannan tambaya don tunatar da mai karatu cewa ayyukan Yehoahaz ya rubuta a cikin wani littafi. Duba yadda aka fassara wannan magana a cikin 2 Sarakuna 1:18. AT: \"An rubuta su a littafin al'amuran sarakunan Isra'ila.\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "ya kwanta tare da kakaninsa", "body": "Wannan ita ce hanyar nuna ladabi da ya ce ya mutu. (Duba: figs_euphemism)" } ]