ha_2ki_tn_l3/12/15.txt

14 lines
801 B
Plaintext

[
{
"title": "basu bukaci kuɗi domin su biya masu biyan ma'aikata ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Ba su nemi mutanen da suka karɓi kuɗin kuma suka biya ma'aikatan don gyaran don yin\nlissafin kuɗin\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "basu nemi a bada lissafi ba",
"body": "don ajiye lissafin yawan ƙudade da aka karba kuma aka kashe "
},
{
"title": "kuɗin baiko na hadayar laifi da kuma na hadayar zunubi ba a kawo su zuwa cikin haikalin Yahweh ba",
"body": "An ɗauka cewa ba a yi amfani da wannan kuɗin don gyaran ba. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Ba su yi amfani da kuɗin don\nhadaya ta laifi da hadayu na zunubi don biyan diyya don haikalin Yahweh ba\" (Duba: figs_explicit da figs_activepassive)"
}
]