[ { "title": "basu bukaci kuɗi domin su biya masu biyan ma'aikata ba", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Ba su nemi mutanen da suka karɓi kuɗin kuma suka biya ma'aikatan don gyaran don yin\nlissafin kuɗin\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "basu nemi a bada lissafi ba", "body": "don ajiye lissafin yawan ƙudade da aka karba kuma aka kashe " }, { "title": "kuɗin baiko na hadayar laifi da kuma na hadayar zunubi ba a kawo su zuwa cikin haikalin Yahweh ba", "body": "An ɗauka cewa ba a yi amfani da wannan kuɗin don gyaran ba. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Ba su yi amfani da kuɗin don\nhadaya ta laifi da hadayu na zunubi don biyan diyya don haikalin Yahweh ba\" (Duba: figs_explicit da figs_activepassive)" } ]