ha_2ki_tn_l3/12/09.txt

22 lines
695 B
Plaintext

[
{
"title": "A maimakon, Yeho'iada",
"body": "\"A maimakon firistoci da suka karɓi kuɗin, Yeho'iada\""
},
{
"title": "daga gefen dama dai-dai inda mutane ke shiga gidan Yahweh",
"body": "\"daga gefen dama dai-dai inda a ke shiga haikali\""
},
{
"title": "zuba dukkan ",
"body": "\"saka a jakkuna\" ko \"saka a cikin akwatin\""
},
{
"title": "kuɗin da aka kawo",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"kuɗin da mutane suka kawo\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "su zuba kuɗin a jakkuna sai su ƙirga kuɗin",
"body": "Yawancin juyi suna sanya wannan a cikin tsari mai ma'ana kamar \"kirga kuɗin ku saka shi cikin jaka.\""
}
]