[ { "title": "A maimakon, Yeho'iada", "body": "\"A maimakon firistoci da suka karɓi kuɗin, Yeho'iada\"" }, { "title": "daga gefen dama dai-dai inda mutane ke shiga gidan Yahweh", "body": "\"daga gefen dama dai-dai inda a ke shiga haikali\"" }, { "title": "zuba dukkan ", "body": "\"saka a jakkuna\" ko \"saka a cikin akwatin\"" }, { "title": "kuɗin da aka kawo", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"kuɗin da mutane suka kawo\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "su zuba kuɗin a jakkuna sai su ƙirga kuɗin", "body": "Yawancin juyi suna sanya wannan a cikin tsari mai ma'ana kamar \"kirga kuɗin ku saka shi cikin jaka.\"" } ]