ha_2ki_tn_l3/12/04.txt

10 lines
412 B
Plaintext

[
{
"title": "Dukkan ƙuɗaɗen da aka kawo a keɓaɓɓen wuri a cikin gidan Yahweh",
"body": "Wannan yana nufin kuɗin da mutane suka bayar don tallafawa haikalin. Wannan kuɗin ya zo a cikin nau'i uku waɗanda aka bayyana a cikin sauran jumla. "
},
{
"title": "kuɗin da aka tara ta wurin yadda Yahweh ya zuga mutanensa",
"body": "Wannan na nufin kuɗin da mutane suka bayar kyauta ga Yahweh."
}
]