[ { "title": "Dukkan ƙuɗaɗen da aka kawo a keɓaɓɓen wuri a cikin gidan Yahweh", "body": "Wannan yana nufin kuɗin da mutane suka bayar don tallafawa haikalin. Wannan kuɗin ya zo a cikin nau'i uku waɗanda aka bayyana a cikin sauran jumla. " }, { "title": "kuɗin da aka tara ta wurin yadda Yahweh ya zuga mutanensa", "body": "Wannan na nufin kuɗin da mutane suka bayar kyauta ga Yahweh." } ]