ha_2ki_tn_l3/11/15.txt

10 lines
447 B
Plaintext

[
{
"title": "Duk wanda ya biyo ta",
"body": "An ɗauka cewa mutumin da ya bi ta yana ƙoƙarin taimaka mata. AT: \"Duk wanda ya bi ya yi ƙoƙarin kubutar da ita\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "suka ja ta da ta kai dai dai inda dawakai ke shiga wurin 'yan tsaron fãda a ca",
"body": "Wasu juyi sun fassara wannan kamar yadda \"masu gadi suka kama ta suka dauke ta zuwa fada, zuwa wurin da dawakai suka shiga farfajiyar. "
}
]