[ { "title": "Duk wanda ya biyo ta", "body": "An ɗauka cewa mutumin da ya bi ta yana ƙoƙarin taimaka mata. AT: \"Duk wanda ya bi ya yi ƙoƙarin kubutar da ita\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "suka ja ta da ta kai dai dai inda dawakai ke shiga wurin 'yan tsaron fãda a ca", "body": "Wasu juyi sun fassara wannan kamar yadda \"masu gadi suka kama ta suka dauke ta zuwa fada, zuwa wurin da dawakai suka shiga farfajiyar. " } ]