ha_2ki_tn_l3/11/11.txt

14 lines
476 B
Plaintext

[
{
"title": "ya kawo ɗan sarki Yowash",
"body": "Yeho'iada babban firist ya kawo Yowash ɗan sarki Ahaziya, daga cikin haikali inda aka yi rainonsa a ɓoye "
},
{
"title": "a kuma ba shi sharruɗan yarjejeniya",
"body": "\"ya gabatar masa da littafin doka\""
},
{
"title": "shafe shi da mai",
"body": "Firist ɗin ya zuba mai a kan Yowash kamar yadda alama ce ta sarki yanzu. AT: \"zuba wani mai na zaitun a kan Yowash\" (Duba: translate_symaction)"
}
]