[ { "title": "ya kawo ɗan sarki Yowash", "body": "Yeho'iada babban firist ya kawo Yowash ɗan sarki Ahaziya, daga cikin haikali inda aka yi rainonsa a ɓoye " }, { "title": "a kuma ba shi sharruɗan yarjejeniya", "body": "\"ya gabatar masa da littafin doka\"" }, { "title": "shafe shi da mai", "body": "Firist ɗin ya zuba mai a kan Yowash kamar yadda alama ce ta sarki yanzu. AT: \"zuba wani mai na zaitun a kan Yowash\" (Duba: translate_symaction)" } ]