ha_2ki_tn_l3/10/12.txt

22 lines
542 B
Plaintext

[
{
"title": "Bet Eked ta makiyaya",
"body": "Wannan shi ne wurin da ake kiwon tumaki. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "zamu mu gai da",
"body": "\"zuwa ziyara\""
},
{
"title": "'ya'yan sarki ",
"body": "'ya'yan sarki Ahaziya"
},
{
"title": "kama su da ransu",
"body": "Wannan yana nufin kama su, amma ba kashe su ba. AT: \"Ku kama su\" ko \"Kama su\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Bai bar ko ɗaya daga cikinsu da rai ba",
"body": "Wannan za a iya bayyana shi da kyau. AT: \"Ya kashe su dukka\""
}
]