[ { "title": "Bet Eked ta makiyaya", "body": "Wannan shi ne wurin da ake kiwon tumaki. (Duba: translate_names)" }, { "title": "zamu mu gai da", "body": "\"zuwa ziyara\"" }, { "title": "'ya'yan sarki ", "body": "'ya'yan sarki Ahaziya" }, { "title": "kama su da ransu", "body": "Wannan yana nufin kama su, amma ba kashe su ba. AT: \"Ku kama su\" ko \"Kama su\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "Bai bar ko É—aya daga cikinsu da rai ba", "body": "Wannan za a iya bayyana shi da kyau. AT: \"Ya kashe su dukka\"" } ]