ha_2ki_tn_l3/09/21.txt

22 lines
799 B
Plaintext

[
{
"title": "kowa da karusarsa",
"body": "\"kowane a cikin karusarsa\""
},
{
"title": "Suka same shi a ",
"body": "\"Lokacin da suka isa wurin Yehu, ya kasance a\" "
},
{
"title": "Nabot",
"body": "Wannan sunan na mutum ne. (Duba: translate_names) "
},
{
"title": "Bayezriyile",
"body": "Wannan na nufin mutum daga Yezriyel (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Wacce salama kuma ke a can bayan akin zina da maitanci na mahaifiyarka Yezebel sun yi yawa?",
"body": "Yehu yayi amfani da wannan tambaya don nuna dalilin da ya sa bai shigo lafiya ba. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Ba za a sami kwanciyar hankali ba muddin mahaifiyar Yezebel ta aikata kuma tana ba da bautar gumaka sosai ta hanyar karuwanci da maita.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]