[ { "title": "kowa da karusarsa", "body": "\"kowane a cikin karusarsa\"" }, { "title": "Suka same shi a ", "body": "\"Lokacin da suka isa wurin Yehu, ya kasance a\" " }, { "title": "Nabot", "body": "Wannan sunan na mutum ne. (Duba: translate_names) " }, { "title": "Bayezriyile", "body": "Wannan na nufin mutum daga Yezriyel (Duba: translate_names)" }, { "title": "Wacce salama kuma ke a can bayan akin zina da maitanci na mahaifiyarka Yezebel sun yi yawa?", "body": "Yehu yayi amfani da wannan tambaya don nuna dalilin da ya sa bai shigo lafiya ba. Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Ba za a sami kwanciyar hankali ba muddin mahaifiyar Yezebel ta aikata kuma tana ba da bautar gumaka sosai ta hanyar karuwanci da maita.\" (Duba: figs_rquestion)" } ]