ha_2ki_tn_l3/09/19.txt

14 lines
623 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai ya sake aikar mutum na biyu ya sake komawa a kan doki, wanda ya zo wurinsu",
"body": "\"Sai sarki Yoram ya aiki manzo na biyu, wanda yake a kan doki, wanda ya tafi ya tarye Yehu da sojojinsa\" "
},
{
"title": "mutum na biyu",
"body": "Yoram ya riga ya aiki mutum ɗaya. Wannan shine na gaba. AT: \"mutum na 2\" (Duba: translate_ordinal)"
},
{
"title": "Domin hanyar da ya ke tuƙa dawakan ita ce Yehu ɗan Nimshi ya bi",
"body": "Wannan na iya bayyana cikin tsari mai aiki. AT: \"Domin direban karusai yake tuƙi kamar yadda Yehu ɗan Nimshi yake tuƙa\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]