[ { "title": "Sai ya sake aikar mutum na biyu ya sake komawa a kan doki, wanda ya zo wurinsu", "body": "\"Sai sarki Yoram ya aiki manzo na biyu, wanda yake a kan doki, wanda ya tafi ya tarye Yehu da sojojinsa\" " }, { "title": "mutum na biyu", "body": "Yoram ya riga ya aiki mutum ɗaya. Wannan shine na gaba. AT: \"mutum na 2\" (Duba: translate_ordinal)" }, { "title": "Domin hanyar da ya ke tuƙa dawakan ita ce Yehu ɗan Nimshi ya bi", "body": "Wannan na iya bayyana cikin tsari mai aiki. AT: \"Domin direban karusai yake tuƙi kamar yadda Yehu ɗan Nimshi yake tuƙa\" (Duba: figs_activepassive)" } ]