ha_2ki_tn_l3/09/09.txt

22 lines
907 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani: ",
"body": "Saurayin annabin ya ci gaba da faɗa wa Yehu maganar Yahweh wanda ya naɗa ya\nzama sarkin Isra'ila."
},
{
"title": "Zan mayar da gidan Ahab kamar ",
"body": "Wannan yana nufin cewa Allah zai hallakar da Ahab da iyalinsa kamar yadda ya hallaka Yeroboam da Ba'asha da danginsu. AT: \"Zan kawar da gidan Ahab kamar yadda na kawar\" (Duba: figs_explicit) "
},
{
"title": "gidan ",
"body": "Ana amfani da wannan kalmar a cikin wannan ayar sau uku. Kowane lokaci, kalmar \"gidan\" tana nufin \"dangi\" mutumin da aka ƙayyade. AT:\n\"iyalin\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Nabat ... Ahija",
"body": "Waɗannan sunayen mazaje ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Karnuka kuma za su ci naman Yezebel ",
"body": "Wannan na nufin karnuka za su ci gawar Yezebel. AT: \"karnuku za su ci gawar Yezebel\" (Duba: figs_explicit)"
}
]