[ { "title": "Muhimmin Bayani: ", "body": "Saurayin annabin ya ci gaba da faɗa wa Yehu maganar Yahweh wanda ya naɗa ya\nzama sarkin Isra'ila." }, { "title": "Zan mayar da gidan Ahab kamar ", "body": "Wannan yana nufin cewa Allah zai hallakar da Ahab da iyalinsa kamar yadda ya hallaka Yeroboam da Ba'asha da danginsu. AT: \"Zan kawar da gidan Ahab kamar yadda na kawar\" (Duba: figs_explicit) " }, { "title": "gidan ", "body": "Ana amfani da wannan kalmar a cikin wannan ayar sau uku. Kowane lokaci, kalmar \"gidan\" tana nufin \"dangi\" mutumin da aka ƙayyade. AT:\n\"iyalin\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Nabat ... Ahija", "body": "Waɗannan sunayen mazaje ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Karnuka kuma za su ci naman Yezebel ", "body": "Wannan na nufin karnuka za su ci gawar Yezebel. AT: \"karnuku za su ci gawar Yezebel\" (Duba: figs_explicit)" } ]