ha_2ki_tn_l3/09/04.txt

14 lines
597 B
Plaintext

[
{
"title": "Duba",
"body": "Marubucin yayi amfani da kalmar “duba” wajen jan kunne zuwa abin da ya biyo baya. Idan kana da hanyar yin hakan cikin yaren ku, zaku iya amfani dashi anan. "
},
{
"title": "hafsoshin sojojin suna zaune",
"body": "Yehu kuwa yana zaune yana ɗaya daga cikin hafsoshin. Kuna iya gabatar da Yehu zuwa layin labarai anan idan wannan ya zama dole cikin yaren ku. AT: \"Yehu da wasu hafsoshin sojoji suna zaune tare\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "ga wanne daga cikin mu",
"body": "Kalmar \"mu\" na nufin Yehu da sauran hafsoshin sojoji."
}
]