[ { "title": "Duba", "body": "Marubucin yayi amfani da kalmar “duba” wajen jan kunne zuwa abin da ya biyo baya. Idan kana da hanyar yin hakan cikin yaren ku, zaku iya amfani dashi anan. " }, { "title": "hafsoshin sojojin suna zaune", "body": "Yehu kuwa yana zaune yana ɗaya daga cikin hafsoshin. Kuna iya gabatar da Yehu zuwa layin labarai anan idan wannan ya zama dole cikin yaren ku. AT: \"Yehu da wasu hafsoshin sojoji suna zaune tare\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "ga wanne daga cikin mu", "body": "Kalmar \"mu\" na nufin Yehu da sauran hafsoshin sojoji." } ]