ha_2ki_tn_l3/09/01.txt

30 lines
948 B
Plaintext

[
{
"title": "'ya'yan annabawa",
"body": "Wannan baya nuna cewa su 'ya'yan annabawa ne, amma a'a, cewa su wani ƙungiya ne na annabawa. Duba yadda zaka fassara wannan kalmar a 2 Sarakuna 2: 3. AT: \"ƙungiyar annabawa\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "a hannunka",
"body": "Jumlar \"a hannunka\" tana nufin ɗaukar kwalbar tare da shi. AT: \"tare da kai\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Ramot Giliyad",
"body": "fassarar wannan sunan ɗaya ne da yadda aka fassara shi a 2 Sarakuna 8:28. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Yehu ɗan Yehoshafat ɗan Nimshi,",
"body": "Wannan na nufin Yehoshafat mahaifin Yehu ne kuma Nimshi mahaifin Yehoshafat. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Abokan",
"body": "Wannan mutane ne da Yehu yake zama da su."
},
{
"title": "gudanar da",
"body": "\"je tare da shi ka\" ko \"tafi da shi ka\""
},
{
"title": "ɗaki na ciki",
"body": "\"ɗakin sirri\""
}
]