[ { "title": "'ya'yan annabawa", "body": "Wannan baya nuna cewa su 'ya'yan annabawa ne, amma a'a, cewa su wani ƙungiya ne na annabawa. Duba yadda zaka fassara wannan kalmar a 2 Sarakuna 2: 3. AT: \"ƙungiyar annabawa\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "a hannunka", "body": "Jumlar \"a hannunka\" tana nufin ɗaukar kwalbar tare da shi. AT: \"tare da kai\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "Ramot Giliyad", "body": "fassarar wannan sunan ɗaya ne da yadda aka fassara shi a 2 Sarakuna 8:28. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Yehu ɗan Yehoshafat ɗan Nimshi,", "body": "Wannan na nufin Yehoshafat mahaifin Yehu ne kuma Nimshi mahaifin Yehoshafat. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Abokan", "body": "Wannan mutane ne da Yehu yake zama da su." }, { "title": "gudanar da", "body": "\"je tare da shi ka\" ko \"tafi da shi ka\"" }, { "title": "ɗaki na ciki", "body": "\"ɗakin sirri\"" } ]