ha_2ki_tn_l3/08/25.txt

38 lines
1.5 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Ahaziya ya zama sarkin Yahuda."
},
{
"title": "A shekara ta sha biyu ta Yoram ɗan Ahab, sarkin Isra'ila",
"body": "Wannan ya bayyana tsawon lokacin da Ahaziya ya fara sarauta a matsayin sarkin Yahuda ta hanyar faɗi tsawon lokacin da Yehoram, sarkin Isra'ila na yanzu yake sarauta. AT: \"A shekara ta goma sha biyu ta Yoram ɗan Ahab ya zama sarkin Isra'ila\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "shekara goma sha biyu",
"body": "\"shekara 12\" (Duba: translate_ordinal)"
},
{
"title": "shekara ashirin da biyu",
"body": "\"shekaru 22\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Ataliya ... Omri",
"body": "Ataliya sunan mace ne. Omri sunan mace ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ahaziya ya yi tafiya a hanyar",
"body": "A nan \"tafiya\" na nufin yanayin rayuwarsa. AT: \"Ahaziya yayi rayuwa irin ta sauran\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "gidan Ahab",
"body": "A nan \"gida\" Ahab na nufin iyalinsa. AT: \"iyalin Ahab\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ya yi abin da ke mugu a gaban Yahweh",
"body": "Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya\nɗauka mugunta ne\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "surukin gidan Ahab ne",
"body": "Wannan ya bayyana dangantakar Ahaziya da Ahab. Mahaifin Ahaziya ya auri 'yar Ahab. Ana iya bayyana ma'anar wannan a sarari. AT: \"ɗan\nsurukin Ahab\" ko \"jikan Sarki Ahab\" (Duba: figs_explicit)"
}
]