[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Ahaziya ya zama sarkin Yahuda." }, { "title": "A shekara ta sha biyu ta Yoram ɗan Ahab, sarkin Isra'ila", "body": "Wannan ya bayyana tsawon lokacin da Ahaziya ya fara sarauta a matsayin sarkin Yahuda ta hanyar faɗi tsawon lokacin da Yehoram, sarkin Isra'ila na yanzu yake sarauta. AT: \"A shekara ta goma sha biyu ta Yoram ɗan Ahab ya zama sarkin Isra'ila\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "shekara goma sha biyu", "body": "\"shekara 12\" (Duba: translate_ordinal)" }, { "title": "shekara ashirin da biyu", "body": "\"shekaru 22\" (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "Ataliya ... Omri", "body": "Ataliya sunan mace ne. Omri sunan mace ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Ahaziya ya yi tafiya a hanyar", "body": "A nan \"tafiya\" na nufin yanayin rayuwarsa. AT: \"Ahaziya yayi rayuwa irin ta sauran\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "gidan Ahab", "body": "A nan \"gida\" Ahab na nufin iyalinsa. AT: \"iyalin Ahab\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "ya yi abin da ke mugu a gaban Yahweh", "body": "Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya\nɗauka mugunta ne\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "surukin gidan Ahab ne", "body": "Wannan ya bayyana dangantakar Ahaziya da Ahab. Mahaifin Ahaziya ya auri 'yar Ahab. Ana iya bayyana ma'anar wannan a sarari. AT: \"ɗan\nsurukin Ahab\" ko \"jikan Sarki Ahab\" (Duba: figs_explicit)" } ]