ha_2ki_tn_l3/08/16.txt

22 lines
795 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yehoram ya zama sarkin Yahuda."
},
{
"title": "A shekara ta biyar ta sarautar Yoram ɗan Ahab, sarkin Isra'ila",
"body": "Wannan yana nuna tsawon lokacin da Yehoram ya fara sarautar Yahuda ta wurin faɗi tsawon lokacin da Yehoram, sarkin Isra'ila na yanzu yake sarauta. AT: \"A cikin shekara ta biyar ta Yoram ɗan Ahab ya zama sarkin Isra'ila\" ko \"A shekara ta biyar ta mulkin Yoram ɗan Ahab, sarkin Isra'ila\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "shekara ta biyar",
"body": "\"shekara ta 5\" (Duba: translate_ordinal)"
},
{
"title": "Yehoram ya fara mulki",
"body": "Yehoram, ɗan Yehoshafat, ya zama sarkin Isra'ila."
},
{
"title": "shekara talatin da biyu",
"body": "\"shekaru 32\" (Duba: translate_numbers)"
}
]