[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Yehoram ya zama sarkin Yahuda." }, { "title": "A shekara ta biyar ta sarautar Yoram ɗan Ahab, sarkin Isra'ila", "body": "Wannan yana nuna tsawon lokacin da Yehoram ya fara sarautar Yahuda ta wurin faɗi tsawon lokacin da Yehoram, sarkin Isra'ila na yanzu yake sarauta. AT: \"A cikin shekara ta biyar ta Yoram ɗan Ahab ya zama sarkin Isra'ila\" ko \"A shekara ta biyar ta mulkin Yoram ɗan Ahab, sarkin Isra'ila\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "shekara ta biyar", "body": "\"shekara ta 5\" (Duba: translate_ordinal)" }, { "title": "Yehoram ya fara mulki", "body": "Yehoram, ɗan Yehoshafat, ya zama sarkin Isra'ila." }, { "title": "shekara talatin da biyu", "body": "\"shekaru 32\" (Duba: translate_numbers)" } ]