ha_2ki_tn_l3/08/10.txt

34 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "har sai da ya ji kunya",
"body": "\"har sai Hazayel ya ji kunya\""
},
{
"title": "shugabana",
"body": "Hazayel na nufin Elisha yadda zai girmama shi."
},
{
"title": "saboda na sani",
"body": "Allah ya nuna wa Elisha abinda zai faru a gaba."
},
{
"title": "za ka yi",
"body": "Kalmar '''kai'' na wakiltar Hazayel kuma na nufin shi da sojojin da ke ƙarƙashin ikon sarkin. AT: \"zaka sa ya faru\" ko \"za sa sojojinka\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "za ka shirya ... za ka mutu",
"body": "Kalmar \"ku\" tana wakiltar Hazayel amma a nan yana nufin sojojinsa ne ba ga Hazayel da kaina ba. AT: \"Sojojinka za ku kafa ... sojojinku za su\nkashe\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "zaka kuma daddatsa 'yan ƙananansu",
"body": "\"murkushe 'yayansu.\" Wannan mummunan bayanin sojoji ne da ke kashe yara. "
},
{
"title": "za ka kuma kashe samarinsu da takobi",
"body": "Wannan na nufin samarin za su mutu a yaƙi. Takobi shine makamin da aka fi amfani da shi ya yaƙi. AT: \"za ka kuma kashe samarinsu a yaƙi\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "za ka kuma feɗe matayensu masu juna biyu",
"body": "Wannan na nufin yanka cikinsu. AT: \"za ka kuma feɗe cikin matayensu masu juna biyu.''\nda takobi\" (Duba: figs_explicit)"
}
]