[ { "title": "har sai da ya ji kunya", "body": "\"har sai Hazayel ya ji kunya\"" }, { "title": "shugabana", "body": "Hazayel na nufin Elisha yadda zai girmama shi." }, { "title": "saboda na sani", "body": "Allah ya nuna wa Elisha abinda zai faru a gaba." }, { "title": "za ka yi", "body": "Kalmar '''kai'' na wakiltar Hazayel kuma na nufin shi da sojojin da ke ƙarƙashin ikon sarkin. AT: \"zaka sa ya faru\" ko \"za sa sojojinka\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "za ka shirya ... za ka mutu", "body": "Kalmar \"ku\" tana wakiltar Hazayel amma a nan yana nufin sojojinsa ne ba ga Hazayel da kaina ba. AT: \"Sojojinka za ku kafa ... sojojinku za su\nkashe\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "zaka kuma daddatsa 'yan ƙananansu", "body": "\"murkushe 'yayansu.\" Wannan mummunan bayanin sojoji ne da ke kashe yara. " }, { "title": "za ka kuma kashe samarinsu da takobi", "body": "Wannan na nufin samarin za su mutu a yaƙi. Takobi shine makamin da aka fi amfani da shi ya yaƙi. AT: \"za ka kuma kashe samarinsu a yaƙi\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "za ka kuma feɗe matayensu masu juna biyu", "body": "Wannan na nufin yanka cikinsu. AT: \"za ka kuma feɗe cikin matayensu masu juna biyu.''\nda takobi\" (Duba: figs_explicit)" } ]