ha_2ki_tn_l3/08/03.txt

14 lines
584 B
Plaintext

[
{
"title": "ga sarkin",
"body": "Wannan na nufin sarkin Isra'ila."
},
{
"title": "domin gidanta da kuma ƙasarsa",
"body": "Yayin da matar ta tafi, gidansu da kayan sa ba a sikeli ba. Tana roƙon a mayar musu da ita. Cikakken ma'anar wannan bayanin ana iya bayyana shi sarai. AT: \"don a mayar mata da gidanta da kayan ta\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Yanzu",
"body": "Wannan kalmar anan anyi amfani da ita a kawo tsaikon labarin. Anan marubucin ya bamu matashin bayanin game da abinda sarki yake yi yayin da matar ta iso. (Duba: writing_background)"
}
]