[ { "title": "ga sarkin", "body": "Wannan na nufin sarkin Isra'ila." }, { "title": "domin gidanta da kuma ƙasarsa", "body": "Yayin da matar ta tafi, gidansu da kayan sa ba a sikeli ba. Tana roƙon a mayar musu da ita. Cikakken ma'anar wannan bayanin ana iya bayyana shi sarai. AT: \"don a mayar mata da gidanta da kayan ta\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Yanzu", "body": "Wannan kalmar anan anyi amfani da ita a kawo tsaikon labarin. Anan marubucin ya bamu matashin bayanin game da abinda sarki yake yi yayin da matar ta iso. (Duba: writing_background)" } ]