ha_2ki_tn_l3/07/09.txt

22 lines
955 B
Plaintext

[
{
"title": "har gari ya waye",
"body": "\"har safiya\""
},
{
"title": "za mu fuskaci horo",
"body": "Wani wanda yake azabtar da mutanen hudun ana magana dashi kamar azaba shine mutumin da ya kama su. AT: \"mutane za su yi mana horo\" ko \"wani zai yi mana horo\" (Duba: figs_metaphor da figs_personification)"
},
{
"title": "faɗa wa dukkan gidan sarki",
"body": "Anan kalmar \"gidan\" tana wakiltar mutanen da ke zama a gidan sarki. AT: \"gaya wa sarki da mutanensa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "da su ke",
"body": "Ana iya bayyanar da bayanan dalla-dalla a sarari. AT: \"kamar yadda suke yayin da sojoji suke har yanzu\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "sai aka faɗa a cikin gidan sarki",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"sai mutane suka ba da labari a cikin gidan sarki\" ko \"sannan mutane suka faɗa wa sarki da waɗanda ke cikin fadarsa\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]