[ { "title": "har gari ya waye", "body": "\"har safiya\"" }, { "title": "za mu fuskaci horo", "body": "Wani wanda yake azabtar da mutanen hudun ana magana dashi kamar azaba shine mutumin da ya kama su. AT: \"mutane za su yi mana horo\" ko \"wani zai yi mana horo\" (Duba: figs_metaphor da figs_personification)" }, { "title": "faɗa wa dukkan gidan sarki", "body": "Anan kalmar \"gidan\" tana wakiltar mutanen da ke zama a gidan sarki. AT: \"gaya wa sarki da mutanensa\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "da su ke", "body": "Ana iya bayyanar da bayanan dalla-dalla a sarari. AT: \"kamar yadda suke yayin da sojoji suke har yanzu\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "sai aka faɗa a cikin gidan sarki", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"sai mutane suka ba da labari a cikin gidan sarki\" ko \"sannan mutane suka faɗa wa sarki da waɗanda ke cikin fadarsa\" (Duba: figs_activepassive)" } ]