ha_2ki_tn_l3/06/17.txt

34 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "ka buɗe idanunsa domin ya gani",
"body": "Elisha yana rokon cewa bawansa na iya ganin abubuwan da wasu mutane ba za su iya gani ba, wato dawakai da karusai na wuta da ke kewaye da su. AT: \"sa shi iya gani\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Kuma ya gani, duba",
"body": "\"kama yana gani. Abinda ya gani shine\""
},
{
"title": "Duba",
"body": "Kalmar \"duba\" anan na nuna yadda bawan yayi mamaki da abin da ya gani.\n"
},
{
"title": "dutsen na cike da dawakai ",
"body": "\"gefen tsaunin na rufe da dawakai\""
},
{
"title": "kewaye da Elesha",
"body": "Wannan na nufin birnin da Elisha ke zama. AT: \"kewaye da birnin da Elisha ke zama\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "waɗannan mutanen ",
"body": "Wannan na mufin sojojin Aramiya."
},
{
"title": "ka sauko masu da makanta",
"body": "\"Ka sanya mutanen nan su makance!\" Wannan yana nuna Yahweh ne wanda yasa basu iya gani sosai."
},
{
"title": "Ba wannan ba ce hanyar, ba kuma wannan ba ne birnin",
"body": "Elisha ya rikitar da Aramiyawa ta hanyar gaya musu cewa ba su shiga garin da suke nema ba. AT: \"Wannan ba ita ce hanyar ba, ba kuma wannan garin da kuke nema ba\" (Duba: figs_explicit)"
}
]